Soyayyar Gaskiya

 A lokuta da dama wasu masoyan suna tare da masu son su da gaskiya amma ba su sani ba.

Ga Alamomin Gane Soyayyar Gaskiya Da Gaskiya



KARANTA 👉👉👉 Matsalolin Masoya Da Maganin Su


Rashin fahimtar alamomin da za su bayyana soyayyar gaskiya shi yake sa masoya su yi ta bilayi suna taraddadi a soyayyar su.


Ba a Æ™ulla alakar so da nufin É“atanci ko baÆ™anta wa juna sai dai idan ba da manufar alkhairi aka zo ba. To wannan shi ne dalilin da yasa wasu masoyan (maza da mata) suke kokwanton ko wanda suke tare da shi da gaskiya ya zo kokuma akasin haka.


Ba dukkanin soyayya ce ake farawa da manufar aure ba amma kuma daga baya sai a Æ™udurci aure kuma a yi auren. Wata soyayyar haka za a soma ta har a gamata ba ayi aure ba. To amma wannan ba yana nufin ba a so juna da gaske bane, a'a, da akwai wasu dalilai masu tarin yawa da suke hana soyayya ta kai ga yin aure.


Da akwai wasu alamomi guda goma sha biyar da na kawo su a cikin littafi na mai suna "Mene Ne Soyayya" waɗanda za su taimaka ƙwarai wajan gane soyayyar gaskiya da kuma irin dacewar da ka yi a soyayyar ka.


Ga kaÉ—an daga cikin su kamar haka:-


1. Za ka ga kuna samun dama da lokacin kasancewa a tare domin farantawa juna da kuma bayyanawa junanku abin da ke a cikin ran ku.


2. Idan bakwa tare zai zama tamkar kuna a tare ne. Alal misali; idan ba a gida É—aya kuke ba ko kuma ba kwa kusa da juna kokuma É—ayanku ya yi tafiya zuwa wani garin, to zukatanku suna tare da juna ba sa rabuwa. Kuna kulawa da haƙƙoÆ™in junan ku tamkar kuna tare. Ba kwa aikata abin da É—ayan ku ba ya so koda kuwa a bayan idanunsa ne. Haka kuma za ka ga kuna kulawa da juna ta hanyar kiran waya da turawa juna saÆ™onnin soyayya ko kuma na wani sha'anin dabam.


3. Za ka ga saÉ“anin da ke shigowa tsakaninku ba mai tsanani ba ne, kuma idan aka samu rashin jituwa a tsakaninku cikin hikima da dabara kuke sasantawa.


Ragowar alamomin guda goma sha biyu suna Æ™unshe a cikin littafin Mene Ne Soyayya wanda na yi muku bayani a baya. 


Kai dai ka nemi naka a kasuwa domin kada ka tsinci kanka a cikin chakwakiyar soyayyar da ba za ka iya warwarewa ba.


Guraren da za a iya samun littattafai na guda biyu "Sinadarin So" da "Mene Ne Soyayya" sun haÉ—ar da....,


1. Arewa Radio 93.1 da ke lamba 64 a unguwar farm centre kusa da gidan kallo na Marhaba.


2. KASUWAR KURMI:- Abin Yabo Book Shop wajan Abu Huraira - 08036527328.


3. Æ˜OFAR FAMFO:- Shagon TJ Zarewa mai kayan wuta - 07039582763.


4. ZOO ROAD:- Bayan Hikima Multi Media wajan Salisu Maizare - 08175935495.


5. DAKATA:- Sunusi mai cajin waya bakin kasuwar dakata - 07066016221.


6. RIJIYAR LEMO:- Naziru Messi me kanti rijiyar lemo yammata gabas - 08066546638.


7. NA'IBAWA:- Megga Solution Internet Cafe dake jikin masallacin juma'a na uhud a na'ibawa 'yan lemo.


8. ÆŠORAYI:- Sutudiyon Habeeb Director dake gidan dakali saman benen gidan buredi - 09036686868.


9. BRIGADE ƘAURA GOJE:- Ras Communication - 08163972880.


A wannan lokacin ana sayar da kowanne akan kuÉ—i naira ₦300, idan kuma duka biyun za ka haÉ—a za a ba ka akan ₦500.


A ci-gaba da bibiyar mu a ranakun litininlaraba, da juma'a domin ganin abin da muka wallafa na soyayya.




Post a Comment

Merci de laissez vos commentaires.

Previous Post Next Post